iqna

IQNA

kasar Chadi
Tehran (IQNA) "Abd al-Aziz Salameh" dan yawon bude ido dan kasar Saudiyya a ziyarar da ya kai kasar Chadi , ya ziyarci makarantun haddar kur'ani na gargajiya a wannan kasa da ake kira "Kholwa" inda ya buga faifan bidiyo a kansa.
Lambar Labari: 3487541    Ranar Watsawa : 2022/07/13

Tehran (IQNA) sabon babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya fara aiki a ofishinsa a yau.
Lambar Labari: 3486574    Ranar Watsawa : 2021/11/17